Tuesday, 6 August 2019

Kalli kakakin majalisar wakilai da mukarrabanshi a Madina bayan sallar Isha'i

Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila kenan a wadannan hotunan daya saka a shafinshi na sada zumunta inda yake tare da wasu mukarrabanshi a birnin Madina na kasar Saudiyya bayan sallar Isha'i.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment