Sunday, 4 August 2019

Kalli kayataccen hoton Gwamnan Kaduna yana sarawa matarshi

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan yake sarawa matarshi, Hajiya Ummi El-Rufai a wannan hoton da suka dauka tare. Sun sha kyau muna musu fatan Alheri.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zasku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment