Tuesday, 13 August 2019

Kalli kwalliyar Sallah ta Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliyar Sallah a yayin da aka cika rana ta 3 da bikin sallah, muna mata fatan Alheri.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment