Monday, 12 August 2019

Kalli kwalliyar Sallah ta Maryam Yahaya

Tauraruwat Fina -finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hounan nata data sha kwalliyar Sallah, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment