Monday, 12 August 2019

Kalli kwalliyar Sallah ta Muhammad Indimi da iyalanshi

Wadannan hotunan attajirin dan kasuwa, Muhammad Indimi ne da iyalanshi da suka dauki hotuna da kwalliyarsu ta sallah kamar yanda suka saba duk shekara, muna musu fatan Alheri.










Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment