Saturday, 24 August 2019

Kalli wasu zafafan hotunan Maryam Yahaya da dumi-duminsu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan dake ci gaba da samun karbuwa sosai gun masoya fina-finan Hausa inda ta sakarwa masoyannata wasu sabbin zafafan hotunanta a shafinta na dandalin Instagram.
Hotunan sun dauki hankula sosai inda da dama suka yaba.

Muna mata fatan alheri.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment