Sunday, 4 August 2019

Kalli yanda matar gwamnan Kaduna ta yi murnar cika shekaru 50 da haihuwa

Matar gwamnan jihar Kaduna, Hajiya A'isha Ahmed kenan a wadannan hotunan tare da mijinta da sauran 'yan uwa da abokan arziki yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta inda ta cika shekaru 50 da haihuwa.
Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment