Monday, 5 August 2019

Kalli yanda Sheikh Dahiru Bauchi da Sheikh Gero suka hadu a Saudiyya

Jigo A Kungiyar Izala Sheikh Abubakar Giro Argungu Tare Da Na Bangaren Darika Sheikh Dahiru Usman Bauchi, A Kasar Saudiyya Domin Gabatar Da Aikin Hajjin Bana. 


Muna addu'ar Allah ya dawo mana da su gida Nijeriya lafiya. Amin.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment