Saturday, 24 August 2019

Kalli yanda Sheikh Pantami Ya fashe da kuka saboda tunain Nauyin dake kanshi a matsayin ministan Sadarwa

Wadanan hotunan Sheikh Dr. Isa Ali Pantami ne yake zubar da hawaye saboda tunanin Nauyim dake kanshi a matsayin ministan Sadarwa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bashi.Muna fatan Allah ya tayashi sauke wannan nauyi.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment