Monday, 12 August 2019

Kalli yanda Sojojin dake yaki da Boko Haram suka yi Sallar Idi

Hotunan sojojin Najeriya a bakin Dagar yakin Boko Haram a yayin da suke Sallar Idi jiya, Lahadi kenan, muna fatan Allah ya basu nasara.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment