Monday, 12 August 2019

Kalli zanen barkwanci na hoton shugaba Buhari yana sakace

Wannan hoton barkwancine na shugaban kasa, Muhammadu Buharinnan da yake sakace a fadarshi da ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta akaita cece-kuce akai.Shahararren me zanen barkwancinnan, Mustapha Bulama ne yayi zanen.

Ga asalin hoton.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment