Monday, 19 August 2019

Karanta martanin da Hadiza Gabon ta mayarwa wani daya mata gyaran turanci

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saka hoton wani masoyinta daga jihar Sakkwato da aka karramashi a matsayin na daya wajan soyayyarta, Hadiza ta saka hadda rubtun da yayi da turanci inda yake bayyana irin soyayyar da yake mata.A yayin da da dama suka  yaba da wannan abu wani kuwa lura yayi da kuskuren dake cikin turancin da masoyin Hadizar ya rubuta, inda yace, Turanaci ansha wuya.

Hadizar ta mayar mai da martanin toh Dictionary


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment