Sunday, 25 August 2019

Kasar Saudiyya Za Ta Yankewa 'Yan Nijeriya 23 Hukuncin Kisa


Rahotanni sun bayyana cewa kasar Saudi Arabia na shirin zartaswa da wasu 'Yan Najeriya data samu da laifin safarar miyagun kwayoyi su 23 hukuncin kisa:


Ga jadawalin sunayensu

1. Adeniyi Adebayo Zikri
2. Tunde Ibrahim
3.Jimoh Idhola Lawal
4. Lolo Babatunde
5. Sulaiman Tunde6. Idris Adewuumi Adepoju
7. Abdul Raimi Awela Ajibola
8. Yusuf Makeen Ajiboye
9. Adam Idris Abubakar
10. Saka Zakaria
11. Biola Lawal
12. Isa Abubakar Adam
13. Ibrahim Chiroma
14. Hafis Amosu
15. Aliu Muhammad
16. Funmilayo Omoyemi Bishi
17. Mistura Yekini
18. Amina Ajoke Alobi
19. Kuburat Ibrahim
20. Alaja Olufunke Alalaoe Abdulqadir
21. Fawsat Balagun Alabi
22. Aisha Muhammad Amira
23. Adebayo Zakariya.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment