Sunday, 25 August 2019

Kayatattun hotuna daga Wajan bikin diyar Sarkin Musulmi,Fatima

Amarya Fatima kenan, 'ya a gurin me martaba sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar na III kenan da aka daurawa aure da dan tsohon gwamnan Bauchi,Muhammad IsaYuguda.Manyan baki da suka hada da sarakuna da gwamnoni daga jihohin Flato, Sakkwato, Enugu, Bauchi, Adamawa, Zanfara, Imo, Osun, Kebbi da sun samu halarta.

Fadar shugaban kasa ma ta aike da wakilai bisa jagorancin shugaban ma'aikata na shugaban kasar, Malam Abba Kyari inda suka halarci Daurin auren.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment