Pages

Friday 23 August 2019

[Kayatattun Hotuna]An shirya Walima dan taya Shiekh Pantami samun Mukamin minista

An shirya walima ta musamman dan taya Sheikh Aliyu Isa Pantami samun mukamin ministan Sadarwa da shugaban kaa, Muhammadu Buhari ya bashi a babban birnin tarayya, Abuja.



Daga cikin wanda suka halarci taron Walimar akwai gwamnan jijar Gombe, Inuwa Yahaya da Shugaban kamfanin mai na kasa, NNPC, Mele Kolo, Kyari da kuma me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen sadarwa,Bashir Ahmad dadai sauransu.

Muna taya malam murna da fatan Allah ya tayashi riko.

Kalli karin hotuna.











Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment