Monday, 12 August 2019

Kayatattun hotunan shugaba Buhari yayin da yake karbar wanda suka je mai gaisuwar Barka da Sallah

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan tare da iyalanshi yayin da suke shiryashi dan haduwa da bakin da suka suka je mai gaisuwar Barka da Sallah gidanshi dake Daura.
Daga cikin wanda suka jewa shugaban gaisuwa sallah akwai shugaban Akawuna kasa da iyalanshi watau Ahmad Idri da daya daga cikin wanda shugaban ya baiwa mukaman minista kwanannan watau Sunday Dare da sanata Ibikunle Amosun dadai sauransu.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment