Monday, 5 August 2019

Kofin Joan Gamper: Arsenal tasha kashi a hannun Barca da ci 2-1

A wasan da Arsenal da Barcelona suka buga jiya na neman daukar kofin Joan Gamper Barca ta lallasa Arsenal din daci 2-1. Da farko Arsenal na kan gaba da kwallo 1 da  Aubameyang ya ci mata.
Saidai Maitland-Niles ya ci garinsu, Arsenal daga kwallon da ta zo daga kafar Luise Suarez

Kalli kwallon a kasa:


Hakanan ana gab da tashi daga wasan cikin mintuna 90, Suarez din dai ya sake cin wata kayatacciyar kwallo.

Kallarta a kasa:

A haka aka tashi wasan 2-1.

Messi dake zaune a benci ya ji dadin kwallon da Suarez yaci, kalli irin dariyar da yayi.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment