Thursday, 15 August 2019

Kotu a Najeriya ta baiwa EFCC damar ci gaba da tsare surukin Atiku


media
Wata kotu a birnin Lagos da ke Najeriya, ta bai wa hukumar yaki da rashawa EFCC damar ci gaba da tsare suruki kuma lauyan dan takarar jam’iyyar PDP a zaben da ya gabata Atiku Abubakar, wanda ake zargi da kashe milyoyin kudade ba a kan ka’ida ba.


To sai dai makusantan Atiku Abubakar, na kallon zargin a matsayin siyasa.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment