Monday, 5 August 2019

Kotu ta bada belin Zakzaky

Babbar kotun gwamnatin tarayya dake zamanta a Kaduna ta bayar da belin jagoran kungiyar Shi'a Sheikh Ibrahim Zakzaky dan yaje kasar waje a duba lafiyarshi a zamanta na yau, Litinin da ta yi.
Zakzaky dai ya bukaci Beli ne dan zuwa kasar India a duba lafiyarshi data matarshi inda rahotanni a baya suna  nuna cewa har yanzu akwai harsashi jikinshi.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment