Monday, 5 August 2019

Kotu ta daure malamin makarantar Allo da yayiwa Almajiranshi maza 32 fyade

Kotu ta daure wani Malamin makarantar Allo me suna Abdullahi Abubakar dan shekaru 33 da aka kama da laifin yiwa Almajiran makarantarshi 32 Fyade inda ya rika je musu ta dubura.Malamin yana zaunene a Sabon Gari, Kontagora,jihar Naija, malamin ya amsa laifinshi inda yace yakan jewa yaranne da dare idan suna bacci.

Malamin ya mayar da abin al'adarshi inda kullun sai yayiwa almajiran nashi fyade.

Da ake hira dashi,ya bayyana cewa, a kalla yayiwa almajiran nashi 32 fyade sannan shima kanshi be san yadda aka yi ya fara ba amma a karshe yace aikin shedanne.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment