Friday, 30 August 2019

Kotu ta kwace Kijerar APC ta baiwa PDP a Kano

Kotun sauraron korafen-korafen zabe na jihar Kano ranar Juma’a, 30 ga watan Agusta ta soke zaben Shamsuddeen Dambazau, dan tsohon ministan harkokin cikin gida Abdulrahman Dambazau, a matsayin mamba mai wakiltan mazabar Sumaila/Takai a majalisar wakilai.


Kotun zaben ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da ta bayar da takardar shaidar cin zabe ga Surajo Kanawa, dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment