Pages

Friday 23 August 2019

Kotu ta soke zaben Sanata Dino Melaye tace a yi sabon zabe


Kotu ta soke zaben Sanata Dino Melaye

Kotun sauraren kararrakin zaben majalisun tarayya dake da zama a Lokoja, jihar Kogi a yau Juma'a ta soke zaben da akawa sanata Dino Melaye inda ta bada umarnin sake shirya wani zaben.



The Cable ta ruwaito cewa kotun tace a sake zabenne a mazabar Kogi ta Yamma da sanata Dino Melaye ke wakilta a majalisar Dattijai.



Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment