Saturday, 10 August 2019

Kyawawan Sunnonin Manzon Allah (S.A.W) A Ranar Idi

1.  Wankan idi 
2. Kama baki har sai an sauko sallar idi
3.  Sanya fararan kaya
4.  Sanya turare
5.  Addu'a yayin tafiya zuwa massalacin idi


6.  Ba a nafila a massalacin idi
7.   Zuwa massalacin eidi a kafa 
8.  Canza hanyar zuwa da dawowa
9.  Yawaita gaisuwa kamar (Taqabbalallahu minna wa minkum)
10.  Yin raka'a biyu bayan an dawo sallar idi a gida
11.  Ziyarar 'yan uwa da abokan arziki 

Ka taimaka ka sanar da wani kada ka bar wannan sakon don Allah domin duk wanda ya yi umurni da kyakkyawan auyuka yana da lada kamar yadda wanda ya yi umurni da mummuna yake da kamasho.

Daga Abubakar Yahaya Funtua.
Rariya.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment