Tuesday, 6 August 2019

Mabiya shi'a sun yi yanka dan nuna murnar sakin Zakzaky

Mabiya shi'a jihohin Sokoto da wasu jihohi sun yi yanka dan nuna murna da sakin jagoransu, Sheikh Ibrahim Zakzaky da kotu ta yi akan beli dan ya fita kasar Indina neman magani.A jihar Zamfara kuwa har kan tituna 'yan shi'ar suka fito dan nuna murna.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment