Wednesday, 14 August 2019

Me wasan barkwancin Najeriya ya Musulunta, ya karbi sunan Abdulrahman

Wannan wani matashine me irin wasannin barkwancinan da kuma MC a guraren biki wanda ya karbi addinin musulunci. Ya bayyana farin cikinshi sosai da shiga addinin musulunci inda yace yana godiya ga Allah sannan kuma yana godiya ga wadanda suka taimaka mai ya karbi kalmar Shahada.
Matashin wada a baya sunanshi Oyem Victor yace yanzu ya canja suna zuwa Abdulrahman.

Muna mai fatan Alheri da kuma fatan Allah ya kara mai fahimtar Addini.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment