Pages

Saturday 24 August 2019

Sabuwar ministar Jinkai ta je kasar Kamaru ta dawo da 'yan Najeriya da rikicin Boko Haram ya kora can

Sabuwar Minista a ma'aikatar jinkai, iftila'i da cigaban al'ummah (Minister of Humanitarian Affairs, Disaster Management and Social Development) Hajiya Sadiya Umar Faruk bayan rantsar da ita, aiki na farko da ta fara yi shine tafiya kasar Kamaru, inda ta karbo 'yan gudun hijira 131 wadanda annobar Boko Haram ta shafa, inda ta dawo da su gida Nijeriya.



Dama an san iyaye mata da tausayi, hakika shugaba Buhari ya ajiye kwarya a gurbinta, da alama 'next level' na 'yan gudun hijira ne.

Allah Ka taimaket a, Ka ba ta ikon aikata daidai.

Daga Datti Assalafiy







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment