Tuesday, 13 August 2019

Sarkin Bichi Ya Baiwa Mawaki Aminu Ala Sarautar Dan Amanar Bichi

A jiya Litinin ne Mai Martaba Sarkin Bichi, Alh. Aminu Ado Bayero, ya naɗa fitaccen mawaƙi Aminuddeen Ladan Abubakar (ALA) sarautar Ɗan Amanar Bichi. 


Wannan shi ne naɗin sarauta na farko da Sarkin ya yi tun lokacin da gwamnatin jihar Kano ta ba shi sarauta kwanan baya. 

A cewar aminin Alan Waƙa, wato Alh. Auwalu Garba Ɗanborno, wannan sarauta ba ta da alaƙa da waƙa ko kaɗan. Wato sarauta ce mai cin gashin kanta.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment