Wednesday, 7 August 2019

Sarkin Kano ya Aikewa duk hakiman jihar umarnin su fito hawan Sallah

BABBAR SALLAH

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Ya Umarci Dukkanin Hakiman Jihar Gaba Daya Da Su Fito Hawan Babbar Sallah.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment