Pages

Friday 23 August 2019

SHIRYE-SHIRYEN AUREN 'YAR SARKIN MUSULMI

Ana cigaba da tsabtace birnin Sokoto da kewaya saboda kayataccen bikin da za a yi ranar Asabar mai zuwa na 'yar Sarkin Musulmi Alhaji Dr. Muhammad Sa'ad Abubakar lll a masallacin Sarkin Musulmi Muhammad Bello dake cikin garin Sokoto.




Wannan auren dai ana sa ran tarbon manyan baki a sassa daban daban dake ciki da wajen kasar nan.

Daga Yariiman Samariin Atiikawa
Mudassiir







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment