Friday, 16 August 2019

Shugaba Buhari ya bude Asibitin sojoji a Daura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bude sabon asibitin sojin sama da aka gina a mahaifarshi dake garin Daura jihar Katsina.Taron bude Asibitin da zai rika wa jami'an sojin da jama'ar gari aiki ya samu halatar manyan harsoshin sojin kasarnan da gwamnonin Kano, Zamfara, Katsina dadai sauran wasu manyan jami'an gwamnati.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment