Friday, 9 August 2019

Shugaba Buhari ya je Daura bikin Sallah

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa mahaifarshi, Daura Jihar Katsina inda zai yi hutun Babbar Sallah a can.
Me magana da yawun shugaban, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa shugaban zai kaddamar da wasu ayyukan raya kasa da gwamnan jihar na katsina yayi a yankin na Daura yayin ziyarar tashi da kuma kaddamar da Asibitin soji da aka gina a Daura.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment