Sunday, 25 August 2019

Shugaba Buhari ya tafi kasar Japan

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake kan hanyar tafiya zuwa kasar Japan dan halartar taron ci gaban Nahiyar Afrika yau Lahadi.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment