Friday, 23 August 2019

Ta Fashe da kuka bayan data ga Umar M. Sharif

Wannan wata baiwar Allah ce dake son tauraron mawakin Hausa kuma jarumin fina-finan Hausa,Umar M. Sharif da ta yi arba dashi, tsananin murna yasa ta fashe da kuka.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment