Sunday, 25 August 2019

VAR ta soke kwallon da Robaldo yaci: Juve ta wa Parma ci 1 me ban haushi

Kungiyar Juventus ta yiwa Parma ci daya me ban haushi a wasan da suka buga jiya na fara gasar Seria A. Kaftin din kungiyar, Giorgio Chiellini ne ya cimata kwallon ana mintuna 21 da take wasa.
Cristiano Ronaldo ya ciwa Juventus kwallo ta biyu kuma wadda ta zama kwallonshi ta farko a gasar ta bana, saidai bayan sun gama murnar kwallon, alkalin wasa ya duba na'urarnan ta VAR aka ga cewa Ronaldon yayi satar gida dan haka aka kasheta.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment