Tuesday, 13 August 2019

Wakilan Neymar sun Shiga Ofishin Barcelona

A yayin da ake ta rade-radin barin Neymar kungiyar PSG an ga lauyan dan wasan da kuma wakilan PSG sun shiga ofishin kungiyar Barcelona a jiya, Litinin.
Neymar dai ya bayyana bukatar barin PSG dan komawa tsohuwar kungiyar tashi ta Barcelona inda ake ganin watakila shigar wakilinshi ofishin Barca alamace dake nuna cewa yana gaf da komawa kungiyar.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment