Thursday, 8 August 2019

Wannan hoton na shugaba Buhari na daukar hankula sosai

Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari yana sakace a fadarshi na yawo sosai a shafukan sada zumunta inda masoya shugaban kewa masu sukarshi ba'a dashi.Hakan na zuwane bayan da aka samu wasu masu zanga-zangar kyama da kuma sukar salon mulkin shugaba Buhari wanda har ta kai ga sun yi arangama da jami'an tsaro.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment