Tuesday, 6 August 2019

Wannan labarin zai sa kaso Dan sanda

Nan wani dan sandan Nijeriya ne ke taya wani matafiyi gyara motarsa a yayin da ta samu matsala a babbar hanya.


Sadai na yi mamakin yadda ba a yayata labarin ba saboda abin alkairi ne 'yan sanda suka yi, amma da akasin haka ne da yanzu labarin ya yada ko'ina a duniyar kafafun sadarwa.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment