Sunday, 4 August 2019

Wannan matashin ya rasu bayan kammala bautar kasa

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.
Wannan wani matashi ne daya kammala bautar kasa kwanannan da yayi hadarin mota ya rasu, muna fatan Alah ya jikanshi ya baiwa 'yan uwa hakurin rashi.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zasku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment