Sunday, 25 August 2019

Wannan tsohon ya dauki hankulan mutane sosai bayan da ruwa ya rabashi da gidanshi

Wannan tsohon me suna Abba Babuga dake Fataskum jihar Yobe da ruwa ya rabashi da gidanshi ya dauki hankulan mutane bayan da aka ga hotunanshi yana tsamo-tsamo cikin ruwa.Jama'a da dama sun nuna tausai a gareshi inda wasu suka rika tambayar da a basu bayanan yanda zasu sameshi dan su bashi tallafi.

Tuni dai wqsu batin Allah matasa sun fara kaiwa Abba Babuga tallafin kayan abinci, kamar yanda za'a iya gani anan kasa
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment