Saturday, 24 August 2019

'Ya'Yan Atuki 2 sun kammala karatun Digiru na 2

'Ya'yan dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar watau Mustapha da Aliyu sun kammala karatun digiri na biyu akan kasuwancin kasa da kasa,Mahaifinsu da mahaifiyarsu, Sarauniya Rukayya sun tayasu murna.


Hakanan sun yi murnar kammala karatun nasu a wani gidan cin abinci na musamman dake Dubai inda suka gayyaci Salihu Tanko Yakasai, Dawisu dan ya tayasu murna.

Muna tayasu murna da fatan Allah ya sa karatun ya amfanesu da sauran Al'umma baki daya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment