Monday, 12 August 2019

Zakzaky ya tafi kasar Indiya neman magani: Kalli hotunanshi a cikin jirgi

Rahotanni sun tabbatar da cewa, jagoran Shi'a, Shiekh Ibrahim Zakzaky ya hau jirgin Fly Emirates a yau dan tafiya kasar Indiya neman magani.
Wadannan hotunan El-Zakzaky ne a cikin jirgin.

Rahotanni sun bayyana cewq zai yada zango a Dubai kamin daga baya ya tafi zuwa kasar ta Indiya dan magani.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment