Sunday, 15 September 2019

A karin farko tun bayan sakoshi, Nazir Sarkin Waka yayi magana

A karin farko tun bayan da aka sakoshi, tauraron mawakin Hausa, Sarkon wakar sarkin Kano, Nazir Ahmad ya yi bayani inda ya godewa 'yan uwa da abokan arziki.
A cikin sakon daya fitar ta shafinshi na Instagram, Nazir ya bayyana cewa yana godiya ga jama'a da suka bada lokacinsu da kuma wanda suka nuna damuwa akan halin daya shiga.

Yayi fatan Allah ya kara tabbatar da mu akan gaskiya da kuma bamu ikon gujewa karya.

Danna kan dan kallon bidiyon sakon nashiKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment