Tuesday, 17 September 2019

ABUBUWA UKU MASU SAURIN HALAKA MUTUM>>SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA

NA ƊAYA GIRMAN KAI
NA BIYU KWAƊAYI
NA UKU HASSADA.


SHI GIRMAN KAI SHINE YA HALLAKA SHEƊAN, DOMIN YAƘI BIN UMARNIN ALLAH NA YAYIWA ANNABI ADAM SUJJADA, DUK DA ALLAH YA SA SHI YAYI, YAƘI YAYI SABODA GIRMAN KAI
KWAƊAYI YASA ANNABI ADAM YACI BISHIYA SABODA SHEƊAN YACE IDAN YACI ZAI DAWWAMA,
NA UKU HASSADA KISAN KAI NA FARKO DA AKA YI HASSADA TA JAWO, ƘABILA YA KASHE HABILA,
IDAN ALLAH YA RABAKA DA HASSADA DA GIRMAN KAI DA KWAƊAYI,
LALLAI KAYI BABBAN ARZIƘI
ALLAH YA TSARE MUKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment