Wednesday, 11 September 2019

An fara jigilar 'yan Najeriya dake kasar Afrika ta kudu zuwa Gida

Hotunan 'yan Najeriya kenan a kasar Afrka ta Kudu yayin da suke hawa Motar Bas da zata kaisu filin jirgin sama dan a kwasosu zuwa Najeriya bayan da harin kyamar Baki yayi kamari a kasar.
Shugaba Buhari ya bada umarnin kwaso 'yan Najeriyar dake kasar Afrika ta kudu dake son dawowa gida zuwa gida da gaggawa bayan da lamarin ya munana.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment