Wednesday, 11 September 2019

An Kama Kwamishinan 'Yan Sanda Na Bogi Dake Damfarar Wani Sanata A Zamfara

Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta cafke wani mutum da yake sojan gona yana cewa shine Kwamishinan 'yan sanda na jihar CP Usman Nagogo, har ya yaudari wani sanata kudi masu yawa. 


MAJIYA: Jakadiyar Jihar ZamfaraKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment