Saturday, 14 September 2019

Ba zuwa gonar bace matsala, dawowar>>Shehu Sani

Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya bayyana fargaba akan zuwa Gona da gwamnati ta bukaci 'yan Najeriya su yi, inda yace ba zuwa gonar bane matsala, dawowar.A kwanannan ne gwamnati ta rufe iyakokin kasarnan dan inganta tsaro.

A cikin rubutun da yayi a shafinshi na Twitter, Shehu Sani ya bayyana cewa, sun kulle iyakokin kasa sun ce ku koma gona, Matsalar ba a zuwa gonar take ba, matsalar tana wajan dawowa.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment