Wednesday, 18 September 2019

Ban mutu ba kuma bana Facebook>>Maryam Yahaya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta fito ta karyata wata jita-jita da ake yadawa cewa wai ta mutu.A cikin wani sako data fitar ta shafinta na Instagram, Maryam ta bayyana cewa kowa zai mutu kuma itama ifan lokacin ta yayi zata mutu amma tana nan da ranta cikin koshin lafiya.

Ta kara da cewa ita bama ta yin Facebook.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment