Tuesday, 10 September 2019

Ban San Me Ya Sa Ake Amfani Da Harsashi Mai Rai Kan 'Yan Shi'a Ba>>Rabi'u Biyora

RA'AYI
Su jami'an tsaro mai zai hana su dinga amfani da motar ruwan zafi wajen hana masu zanga-zanga a Nijeriya, ko su yi amfani da hayaki mai saka kuka (tear gas).


Ban san me ya sa ake amfani da harsashi mai rai akan masu zanga-zanga ko masu tattakin Shi'a ba, sai nake ganin hakan ba abun da yake haifarwa sai rage yawan mutanen Nijeriya musammam nan Arewa.

Tunda akwai hanyoyin da jami'an tsaro za su iya amfani da su wajen dakatar da kowanne irin abu, me zai sa ba za a bi su ba, idan ya so su harsasan masu kisa sai a tafi da su zuwa dazukan da masu kashe al'umma ke buya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment