Tuesday, 17 September 2019

Bayan bayar da umarnin kulle layukan wayar da basu da Rijista yawan layukan ya ragu daga Miliyan 9.2 zuwa 2.4

Ministan sadarwa, Sheikh Dr. Isah Ali Pantami ya bayyana cewa tun bayan umarnin daya bayar a rufe layukan wayoyi da basu da rijista da wanda ba'a yi rijistarsu da kyauba, daga farkon bayar da wannan umarni akwai layuka miliyan 9.2 da ba'a musu rijista ba.
Sanarwar da ma'aikatar ta fitar tace sati daya da bayar da wannan umarni yanzu yawan layukan da basu da rijistar sun ragu zuwa Miliyan 2.4.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment