Tuesday, 17 September 2019

BUNKASA TATTALIN ARZIKIN KASA: Buhari ya nada kwamitin mutum Takwas

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada kwamitin mutum Takwas a matsayin mashawarta kan yadda za a bunkasa tattalin arzikin Kasa Najeriya.


A sanarwa da fadar gwamnat ta fitar ranar Litinin a Abuja shugaba Buhari ya nada Farfesa Doyin Salami a matsayin shugaban wannan kwamiti.

Sauran sun hada da:

2. Dr. Mohammed Sagagi – Mataimakin Shugaba

3. Prof. Ode Ojowu – Mamba

4. Dr. Shehu Yahaya – Mamba

5. Dr. Iyabo Masha – Mamba

6. Prof. Chukwuma Soludo – Mamba

7. Mr. Bismark Rewane – Mamba

8. Dr. Mohammed Adaya Salisu – Sakataren Kwamitin.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment